Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Illar da matsalar zubar da shara a titunan Suleja ke haifarwar al'ummar Neja

Wallafawa ranar:

Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya tabo batun matsalar yawan sharar da jama'a ke zubarwa a gefen titunan garin Suleja na jihar Neja a Najeriya, inda shirin ya duba illar hakan da kuma matakan da ya kamata a dauke don magance matsalar.

Zubar da shara a tituna na daga cikin matsalolin da suka yiwa jihar Neja ta Najeriya katutu.
Zubar da shara a tituna na daga cikin matsalolin da suka yiwa jihar Neja ta Najeriya katutu. AP - Ben Curtis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.