Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Manoman tumatir sun tafka hasara a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Muhammad Tasi'u Zakari ya tattauna akan matsalar da manoman Tumatir suka fuskanta a jihar Filato da ke Najeriya, inda manoman suka tafka hasara.

Yadda wata cuta ke lalata Tumatir a sassan Najeriya.
Yadda wata cuta ke lalata Tumatir a sassan Najeriya. AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.