Isa ga babban shafi
Masarautunmu

Sarakuna da wakilan farar hula na zaman neman zaman lafiya a Nijer

Wallafawa ranar:

A Jamhuriyar Nijar, wakilai da suka hada da sarakunan gargajiya, kungiyoyin fararen hula da kuma sauran magabata ne suka halarci wani taro, wanda ya yi nazari dangane da yadda za a yi tattalin zaman lafiya, lura da yadda wasu yankunan kasar ke fama da rikici.Wakilinmu a Damagaram/Zinder Ibrahim Malam Tchillo, ya hada mana wannan rahoto.

Fadar Sarkin Damagaram a Jamhuriyar Nijar
Fadar Sarkin Damagaram a Jamhuriyar Nijar Talatu/Carmen
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.