Masarautunmu
Sarakuna a kasar Hausa da sauran yankunan kasashen Duniya suna da mutukar Muhimmaci ga al'ummarsu Akan haka ne kuma muka ga ya dace mu fito da wannan shirin domin farfado da darajarsu da muhimmacinsu ga ci gaban al'ummar domin babu wanda talaka yafi kusa da shi irin Sarkin garinsa kuma idan aka fahimci haka Sarakuna zasu taka rawa sosai domin sauya al'amurra a cikin kasa.
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
- 1
- 2
Daukacin kashi-kashi
-
Masarautar Katsina
Shirin Masarautunmu na wannan makon ya tattauna ne game da masaurautar Katsina a arewa maso yammacin Najeriya. a cikin Shirin zaku ci Tarihin Masaurantar da kuma ikirarinta.03/02/201210:17 -
Masarautar Kanam a Jahar Flato Najeriya
Sabon Shirin Masarautunmu ya yi shimfida ne tare da tattaunawa da Sarkin Kanam Alh. Muhammadu Mu'azu a Jihar Flato Tarayyar Najeriya.06/01/201210:00