Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda hanyoyin gargajiya ke samun karbuwa wajen magance cutar sikila

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari Ce'  na wannan mako ya yi nazari ne kan hanyoyin gargajiya da ake bi wajen magance cutar  sikila  da kuma yadda al'umma suka karbi wadannan hanyoyi don samar wa kansu mafita. Shirin ya tattauna da masu maganin gargajiya da ke ikirarin cewa magungunansu na samar da waraka, kana ya gana da  liitocin zamani don neman karin haske a kan inda aka kwana wajen neman mafita a game da wannan cuta ta sikila. 

Wasu daga cikin kayayyakin aikin likitan zamani.
Wasu daga cikin kayayyakin aikin likitan zamani. REUTERS - Regis Duvignau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.