Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Lafiya Jari Ce : Cutar kyandar biri na ci gaba da zama barazana

Wallafawa ranar:

Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya tattauna ne kan yadda cutar kyandar biri ke ci gaba da zama baraza sakamakon yaduwarta a kasashen duniya da dama ciki harda Najeriya, inda ta kama sama da mutane dubu biyu a sassan jihar.

Wani da ke fama da cutar kyandar biri.
Wani da ke fama da cutar kyandar biri. AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.