Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Yadda mutane suka jahilci cutar Cancer wajen alakanta ta da aljanu

Wallafawa ranar:

A jamhuriyyar Nijar wata cuta da ake kira matabiya ko kuma maharbiya na ci gaba da tsananta kama daga birane zuwa karkara, cutar da mutane ke alakantawa da aljanu duk da gargadin masana kiwon lafiya da ke ganin galibin makamantan cutar ko dai su kasance kurji da ka iya warkewa ko kuma Cancer a wasu lokutan amma tsoro yakan hana jama'a mika kansu ga asibiti.

Ita dai wannan cuta da ake alakantawa da Cancer na ci gaba da tsananta a sassan Nijar.
Ita dai wannan cuta da ake alakantawa da Cancer na ci gaba da tsananta a sassan Nijar. Juan Gaertner/Shutterstock.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.