Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Asibitocin Najeriya na fama karancin na'urorin kula da masu Cancer

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya duba kalubalen da masu cutar cancer ko kuma daji ke fuskanta a Najeriya sakamakon karancin injina ko kuma na'urar jinyar masu cutar wato Radiotherapy.

Wata na'urar radiotherapy a asibiti.
Wata na'urar radiotherapy a asibiti. AFP - SUMY SADURNI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.