Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Yadda matasa suka rungumi kananan sana’o’i lokacin azumin Ramadana a Damagaram

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan kananan sana’o’i da matasa ke yi don samun na abinci a lokacin azumin watan Ramadana a Damagaram da ke jamhuriyar Nijar. wasu daga cikin sana'oin da matasan sukafi mai da hankali akai dai sun hada da bredi ko kayan marmari ko kayan lambu da dai sauransu.

'Yan Nijar na zirga-zirga a kasuwar birnin Yamai
'Yan Nijar na zirga-zirga a kasuwar birnin Yamai © RFI/ FMM
Talla

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Ahmed Abba.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.