Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Gidauniyar Dangote ta kashe naira biliyan 15 na tallafin abinci a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan rabon tallafin abincin naira biliyan 15, da Gidauniyar Aliko Dangote ta kaddamar a Najeriya. Wannan dai na daga cikin matakan rage radadin talauci a tsakanin al'ummar Najeriya, da gidauniyyar hamshakin attajirin Afirka ta kaddamar a birnin Kano da ke arewacin kasar.

Yadda kaddamar da rabon kayan tallafin abinci na Gidauniyar Aliko Dangote ya gudana a birnin Kano.
Yadda kaddamar da rabon kayan tallafin abinci na Gidauniyar Aliko Dangote ya gudana a birnin Kano. © Daily Trust
Talla

Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Ahmed Abba.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.