Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matsunta a Kamaru sun bukaci dage haramcin kamun kifi a Lagdo

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako, ya leka ne jamhuriyar Kamaru, inda matsunta da ‘yan kasuwa suka bukaci dage dabi’ar gwamnati kan dokar haramta kamun kifi na tsawon watanni uku - uku da ake yi a duk shekara, wanda ya kai ga gudanar da zanga-zanga a garin Lagdo dake arewacin kasar.

Wasu masu sana'ar kamun kifi a yankin tafkin Chadi.
Wasu masu sana'ar kamun kifi a yankin tafkin Chadi. LA Bagnetto
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.