Isa ga babban shafi
Kasuwanci

An samar da masana'antar sarrrafa albasa a jihar Sokoto

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan noman albasa da tafarnuwa a jihar Sokoto ta arewacin Najeriya, jihar da ke matsayin kan gaba wajen noman albasar da tafarnuwa a kasar.

Jihar Sokoto ke matsayin kan gaba wajen noman albasa da tafarnuwa a Najeriya.
Jihar Sokoto ke matsayin kan gaba wajen noman albasa da tafarnuwa a Najeriya. Getty Images - Owen Franken
Talla

Wani kalubale ga manoman na Albasa da Tafarnuwa a jihar ta Sokoto shi ne yadda ake fuskantar lalacewarta musamman a lokacin bozonta, wannan dalili ya sanya samar da wasu dabarun adana ta don kaucewa asarar da manomanta ke fuskanta.

Ku latsa alamar sauti don saurarin cikakken shirin..........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.