Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Sake gina kasuwar Main Market a Jos

Wallafawa ranar:

Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne game da sake gina babbar kasuwar Main Market da ke garin Jos a jihar Filato ta Najeriya

Wasu matasa masu hada-hada a garin Jos na Filato
Wasu matasa masu hada-hada a garin Jos na Filato AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.