Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Halin da ake ciki kan karancin Man fetur a Adamawan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Kasuwa akai miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jihar Adama dake arewacin Najeriya, inda yayi nazari kan halin da al’umma ke ciki na karancin man fetur.

Wani gidan man Najeriya da yayi ambaliya a yankin Neja Delta 18/06/17.
Wani gidan man Najeriya da yayi ambaliya a yankin Neja Delta 18/06/17. REUTERS - Stringer .
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.