Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Kasuwar alade mafi girma ta kankama a Adamawan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" na wannan mako tare da Ahmed Abba ya leka kasuwar alade mafi girma a arewa maso gabashin Najeriya, wato karamar hukumar Numan dake Jahar Adamawa.

Kasuwar Aladu a kasa China
Kasuwar Aladu a kasa China iStock
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.