Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

An yaye daliban farko da suka koyi aikin likita a jami'ar Damagaram

Wallafawa ranar:

Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' ya yi tattaki zuwa jihar Damagaram Zendir ta Jamhuriyar Nijar ne, inda jami'ar Damagaram  ta yaye daliban farko da suka yi karatun aikin likita. A wannan jami'ar, kuma a wannan rana aka gudanar da bikin karrama malaman sashen koyar da kiwon lafiya da suka samu karin girma, sakamakon nasarar da suka yi ta cin jarabawar kwarewar nan ta hukumar kula da kwarewar malaman jami'o'i a nahiyar Afrika. 

An yaye daliban da suka koyi  aikin likita a karon farko a jami'ar Damagaram.
An yaye daliban da suka koyi aikin likita a karon farko a jami'ar Damagaram. REUTERS - Regis Duvignau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.