Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Shirin karfafa gwiwar marubutan adabi a Najeriya don sauya rayuwar jama'a

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda jami'o'in Najeriya ke karfafa gwiwar marubata adabi don samar da sauyi ga rayuwar al'umma a fannoni daban daban, wannan ya sanya kungiyar shehunnan malaman adabi ta Najeriya ta karrama wasu fitattun marubuta. Ayi saurare Lafiya.

kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta
kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.