Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Gudunmawar Ahmad Aliyu Tage ga masana'antar Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna kan rashin da masana'antar Kannywood tayi na wasu manyan jaruman ta, musamman Ahmad Aliyu Tage da ya rasu a makon da ya gabata.

Marigayi Ahmad Aliyu Tage.
Marigayi Ahmad Aliyu Tage. © Aminiya - Daily Trust
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.