Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Dalilan da suka haifar da koma baya ga kasuwar fina-finan Hausa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' na wannan makon ya tattauna da masu ruwa da tsaki kan dalilan da suka janyo faduwar kasuwa fina-finan Hausa.

Masana'antar Kannywood ta kasance wata hanya ta samun nishadi ga masu magana da harshen Hausa.
Masana'antar Kannywood ta kasance wata hanya ta samun nishadi ga masu magana da harshen Hausa. AFP/AMINU ABUBAKAR
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.