Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Arewacin Najeriya aka fi kashe mutane a zangon farko na wannan shekarar - Rahoto

Wallafawa ranar:

Wani bincike da kamfanin Beacon Securities ya yi a Najeriya, ya ce a watanni 3 na farkon wannan shekarar an kashe mutane sama da 2,500, yayin da aka yi garkuwa da wasu sama da dubu 2. Rahotan ya ce kashi 80 na wannan aika aika ana samun sa ne a yankin Arewacin Najeriya. Dangane da haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Air Commodore Tijjani Baba Gamawa mai ritaya.

Taswirar alkaluman jami'an tsaro da aka kashe a Najeriya cikin shekaru biyu.
Taswirar alkaluman jami'an tsaro da aka kashe a Najeriya cikin shekaru biyu. © Daily Trust
Talla

 

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawar su ta gudana......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.