Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mai Mala Buni a kan yawan kamuwa da cutar koda a sassan Yobe

Wallafawa ranar:

Hukumomin Jihar Yobe da ke Najeriya sun tashi tsaye wajen ganin sun shawo kan matsalar cutar koda da ake yawan kamuwa da ita a wani sashe na jihar, abinda ya sa gwamnan jihar Mai Mlaa Buni tafiya Cibiyar nazarin kiwon lafiya da ake kira 'London School of Hygiene' domin samo kwararrun da za su je suyi bincike a kai da zummar dakile ta. Bayan komawarsa gida, Bilyaminu Yusuf ya tattauna da shi a kan dalilin ziyarar da kuma gayyato wadannan kwararru, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni.
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni. BUNIMEDIA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.