Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ministan kasuwancin Faransa Olivier Brecht game da ziyararsa a Najeriya

Wallafawa ranar:

Ministan kasuwancin Faransa, Olivier Brecht ya ziyarci Najeriya a makon jiya, domin tattauna yadda za’a bunkasa harkokin kasuwanci da zuba jari a tsakanin kasashen biyu. Brecht shine ministan Faransa na 3 da ya ziyarci Najeriya a karkashin jagorancin shugaba Bola Ahmed Tinubu.

Olivier Becht, ministan harkokin kasuwancin Faransa.
Olivier Becht, ministan harkokin kasuwancin Faransa. © Martin Bernetti/AFP via Getty Images
Talla

Shugabar Sashen Hausa ta Radio France International, Sophie Bouillon ta tattauna da ministan a kan dalilin zuwansa Najeriya da kuma yanayin dangantaka tsakanin kasashen biyu.

Ku danna alamar sauti don sauraron fassarar zantawarsu.....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.