Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Muhammadu Magaji kan shirin tallafawa manoma a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci jami’an tsaro da su kwato kudaden da aka baiwa manoma a matsayin rance wadanda suka kai sama da naira triliyan guda nan da ranar 18 ga watan nan na Satumba. 

Wani manomin shinkafa a Burkina Faso kenan.
Wani manomin shinkafa a Burkina Faso kenan. ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Rahotanni sun ce daga cikin rancen da aka rabawa manoma, an biya naira biliyan 546, yayin da naira biliyan 577 suka makale. 

Wasu majiyoyi sun ce lokacin rancen da Babban Bankin kasar ya bayar, har wadanda ba manoma ba sun karbi kudin. 

Dangane da wannan yunkuri na gwamnati, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Muhammadu Magaji, Sakatren tsare tsare na kungiyar manoman Najeriya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.