Isa ga babban shafi

Najeriya: Manoma sun koka bisa yadda dabbobin daji ke cinye musu amfanin gona

Manoma a Jihar Cross River dake Najeriya na fuskantar matsalar ta’adin da dabbobi ke yiwa gonakinsu a kananan hukumomin Boki da Akamkpa.

Wasu giwaye kenan da ke neman abinci a wata bola da ke birnin Colombo, na kasar Sri Lanka.
Wasu giwaye kenan da ke neman abinci a wata bola da ke birnin Colombo, na kasar Sri Lanka. AP - Achala Pussalla
Talla

Mazauna yankunan dai, na zargin nau'in dabbobi irin su Gwaggon biri da Giwayen dake tsallakowa daga kasar Kamaru ne, ke musu wannan mummunar barna.

Bisa bayanan da suka yiwa wakilin RFI, wannan barna da dabbobin ke musu na haifar musu da kalubale wajen girbe amfanin gonakinsu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.