Bakonmu a Yau
Dr Tukur Abdulkadir kan sabon rikicin da ya barke a Sudan
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:36
Kungiyoyi da kuma kasashen duniya na ci gaba da yin kira ga shugabannin rundunonin soji biyu da ke fada da juna a kasar Sudan, a daidai lokacin da alkalumma ke tabbatar da cewa an kashe gwamman mutane a wannan rikici da ya faro a ranar asabar da ta gabata.
Talla
Domin jin yadda masana ke kallon wannan rikici, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Tukur Abdulkadir, malami a jami’ar jihar Kaduna a Najeriya, kuma masani a game da siyasar kasar ta Sudan, ga kuma zantawarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu