Bakonmu a Yau
Ambassada Abdullahi Bindawa kan kokarin Saudiya da Iran wajen karfafa alakarsu
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:59
Kasashen Saudiya da Iran sun kama hanyar bunkasa sabuwar dangantaka a tsakaninsu karkashin jagorancin shiga tsakanin China, inda a yanzu haka suka amincce su bude ofisoshin jakadancin juna da kuma cigaba da hulda tare.
Talla
Tuni ministoci da wakilan kasashen biyu suka fara tattaunawa da kuma ziyartar juna domin tabbatar da wannan kuduri.
Dangane da wannan cigaba, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ambassada Abdullahi Bindawa, masanin harkokin tsaro da diflomasiyar duniya..
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu