Tattaunawa da Mahamadou Oumarou kan samar da bankin abinci a Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:34
A Jamhuriyar Nijar, yanzu haka an fara gwajin wata sabuwar dabarar tura abinci da sauran hajoji a cikin kasar da ma sauran kasashen duniya a cikin gajeren lokaci kuma a saukake.
Wasu daga cikin manufofin samar da wannan fasaha sun hada da rage kudaden da ake kashewa domin tura abincin, yayin da a hannu daya abincin zai ci gaba da kasancewa a inda ya ke domin kauce wa karancinsa.
Alhaji Mahamadou Hamadou Oumarou, shi ne shugaban kamfanin da ya bullo da wannan tsari, ga kuma karin bayanin da ya yi wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal a zantawarsu.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawar....
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu