Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Usmane Danbaji kan tasirin taron birnin Doha ga kananan kasashe

Wallafawa ranar:

Wakillai Daga Kasashe 46 mafi fama da Talauci a Duniya, na halartar wani muhimmin taron a Birnin Doha na Kasar Qatar.Taron Wanda Babban Sakatare Janar na  Majalisa Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya jagoranci bude wa a  ranar Lahadin da ta gabata, ya karkata akalar sa ne don nemo hanyoyi cire kasashe masu rauni daga halin kangin da su ke ciki.

Taron birnin Doha na Qatar
Taron birnin Doha na Qatar AFP - KARIM JAAFAR
Talla

Domin sanin irin wainar da ake toyawa, Umar Sani ya yi zanta da Usmane  Danbaji, shugaban kungiya ‘yan jarida mai kula da fanin ruwa da kuma tsafta, ga yadda Tattaunawar su ta kasan ce.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.