Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Kabir Isa kan rawar da sabbin jam'iyyu ke takawa a zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

An fara samun sakamakon zaben ‘yan majalisun tarayyar da aka yi a Najeriya, inda wasu ke lashe kujerunsu, yayin da wasu kuma ke rasa kujerun ga jam’iyyun adawa.

Hotunan 'yan takara a zabukan Najeriya na shekarar 2023 a wani yanki na birnin Yola da ke jihar Adamawa.
Hotunan 'yan takara a zabukan Najeriya na shekarar 2023 a wani yanki na birnin Yola da ke jihar Adamawa. © Esa Alexander/Reuters
Talla

Bayanai sun ce daga cikin jam’iyyun da suka samu nasara a zaben na bana har da jam’iyyar NNPP da ta Labour, wadanda a baya wasu ke ganin da wuya su yi tasiri.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Muhammad Kabir Isa na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.