Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mainasara Kogo kan umurnin Kotun Kolin Najeriya na dakatar da wa'adin tsoffin kudi

Wallafawa ranar:

A Najeriya, Kotun Koli  ta dakatar da babban bankin kasar daga aiwatar da wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudin Naira wanda zai cika a ranar 10 ga wannan wata na Fabrairu.Wannan na zuwa ne biyo bayan  karar da gwamnonin jihohin Kogi da Kaduna da Zamfara suka kai gwamnatin Najeriya da babban bankin a game da wannan takaddama. A kan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da  Barrista Dokta Mainasara Umar Kogo Faskari, masanin kundin tsarin mulki a Najeriya.  

Tsoffin takardun kudin Najeriya na Naira 1000.
Tsoffin takardun kudin Najeriya na Naira 1000. © AFP/Pius Utomi Ekpei
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.