Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Usman Muhammad - Sojin Najeriya na fuskantar matsin lamba daga yan siyasa

Wallafawa ranar:

Kamar yadda watakila kuka ji a cikin labaran duniya, Hafsan Hafsoshin sojin Najeriya, Laftanar Janar Lucky Irabor ya ce suna fuskantar matsin lamba daga yan siyasa domin taimakawa wajen gurgunta zaben shekara mai zuwa da zai gudana a kasar. Irabor ya bayyana haka ne lokacin da yake ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa. Dangane da wannan ikrari, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Usman Muhammad, na Cibiyar Bunkasa Dimokiradiya dake Abuja, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

Wani dan Najeriya  a cibiyar hukumar zaben Najeriya
Wani dan Najeriya a cibiyar hukumar zaben Najeriya Luis TATO / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.