Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Abdulhakeem Garba Funtua kan nasarar masu ra'ayin rikau a Italy

Wallafawa ranar:

Masu ra’ayin rikau a kasar Italia sun samu nasarar zaben 'yan Majalisun da aka yi a karshen mako, abin da zai bai wa Giorgia Meloni damar zaman Firaminista mace ta farko da za ta jagoranci kasar. Kafin gudanar da zaben, Jam’iyyar ta ta bayyana aniyar janye takunkumin da kasashen Turai suka sanyawa Rasha, tare da korafi kan yadda kasashen yankin ke tunkarar matsalar bakin haure. Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulhakeem Garba Funtua, Na Babbar Kwalejin Fasaha da ke Kaduna.

Giorgia Meloni Mace ta farko da za ta jagoranci gwamnatin Italiya.
Giorgia Meloni Mace ta farko da za ta jagoranci gwamnatin Italiya. AP - Gregorio Borgia
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.