Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

William Ruto kan matsalar sauyin yanayi da ya shafi Gabashin Afirka

Wallafawa ranar:

Sabon Shugaban Kasar Kenya, William Ruto yayi gargadi dangane da matsalar sauyin yanayi da farin da Kenya ke fama da shi, wanda ya shafi wasu kasashen Afirka ta Gabas, inda miliyoyin mutane ke fuskantar barazanar yunwa.

Sabon shugaban Kenya kenan, William Ruto
Sabon shugaban Kenya kenan, William Ruto REUTERS - MONICAH MWANGI
Talla

 

Shugaban ya kuma tabo batun tashin hankalin da ake samu a Habasha da kuma dalilin da ya sa ya nada tsohon mai gidan sa Uhuru Kenyatta a matsayin mai shiga Tsakani domin sasanta rikicin.

Latsa alamar sauti domin sauraron fassarar kalaman nasa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.