Bakonmu a Yau
Alkasoum Abdourrahmane a kan caccakar da Mali ta wa Faransa da MDD
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:16
Firaministan Mali da sojoji suka nada ya caccaki Faransa da kuma Majalisar Dinkin Duniya a wani jawabin da ya gabatar mai cike da koke kan tabarbarewar tsaro a kasarsa.
Talla
A makon da ya gabata ne aka nada Kanar Abdoulaye Maiga, a matsayin Firaministan rikon kwaryar Mali, wanda ya zargi Faransa da zamewa kasar sa kayar kifi a wuya.
Abdoulaye Issa ya tattauna da Alkassoum Abdourahamane, mai sharhi kan lamuran zamantakewa da siyasar kasashen yammacin Afrika dangane da jawabin Firaministan kasar ta Mali.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu