Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Dr Rabe Isa Mani game da taron Afrika kan harkokin Noma a Rwanda
Wallafawa ranar:
Kunna - 05:13
Yau shugabannin kasashen Afirka tare da ministoci da kuma masana harkar noma ke halartar taro a Kigali dake Kasar Rwanda akan yadda za’a bunkasa aikin noma da samar da abinci a nahiyar. Daga cikin mahalarta taron harda Mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina Muhammed. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Rabe Isa Mani, masanin harkar noma da kiwo a Najeriya, kuma tsohon Darakta a ma’aikatar noman kasar. Ga yadda zantawar su ta gudana.