Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Alhaji Muhammadu Magaji kan illar rikicin Ukraine ga harkokin Noma

Wallafawa ranar:

Kasashen Duniya sun fara dandanar radadin yakin da ke gudana tsakanin Rasha da Ukraine, sakamakon tsadar takin zamani da kuma yadda ya ke yi wa harkar noma barazana a Najeriya. Wannan ya sa masana harkar noma da manoman bayyana damuwa da kuma fargabar samun karancin abinci. Dangane da wannan, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sakataren tsare-tsare na kungiyar manoman Najeriya, Alhaji Muhammadu Magaji, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Wata gona a Poland.
Wata gona a Poland. ASSOCIATED PRESS - Dita Alangkara
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.