Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dama mun sanar da Buhari ya yi da gaske kan tsaron Najeriya : Almustapha Boza

Wallafawa ranar:

Hare-haren ‘yan bindiga dake cigaba a sassan Najeriya, musamman ma na baya bayan nan, da ‘yan taaddan suka kaiwa tawagar shugaban kasa Muhammadu Buhari a Katsina, batu ne da ya ja hankalin ‘yan kasar da dama, da sauran masu ruwa da tsaki ciki kuwa har da masu rike da madafun iko.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. AP - Julien de Rosa
Talla

A hirar da ya yi da wakilinmu Faruk Muhd Yabo, Hon. Aminu Almustapha Boza dan majalisar dokokin jihar Sokoto mai wakiltar Sabon Birni, ya ce dama sun yi ta sanar da shugabannin Najeriya cewar ya kamata a yi da gaske idan ana son kawar da matsalar ‘yan ta’adda.

Ga dai yadda tattaunawar tasu ta kasance.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.