Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Nick Dazang kan ranakun zaben 2023 da kuma sabuwar dokar zabe

Wallafawa ranar:

A Najeriya hukumar INEC ta sanar da ranakun zaben shugaban kasa da na ’yan Majalisu a 2023 da ta ce zai gudana ranar 25 ga watan Fabarairun yayinda na gwamnoni zai biyo baya a ranar 11 ga watan Maris. Shugaban hukumar Farfesa Mahmuh Yakubu ya sanar da wannan mataki ne bayan shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan sabuwar dokar zabe a jiya. Kan hakan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon Daraktan hukumar Mr Nick Dazang don jin tasirin wannan sabuwar doka

Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaben Najeriya.
Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zaben Najeriya. AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.