Isa ga babban shafi
Najeriya-Zabe

Buhari ya sanya hannu kan sabuwar dokar zaben Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar zaben da aka yi wa gyara, bayan kwashe tsawon lokaci ana dambarwa tsakanin majalisun dokokin kasar da fadar shugaban kasa. Daga Abuja ga rahoton da wakilinmu Muhammad Kabir Yusuf ya aiko mana.

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari © Nigeria presidency
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.