Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Shugaban CAF ya ziyarci Kamaru kan makomar gasar AFCON

Wallafawa ranar:

A yayin da ya rage kasa da makwanni uku a soma gudanar da gasar cin kwallon kafar nahiyar Afrika a kasar Kamaru, shugaban hukumar kwallon kafar nahiyar ta Afrika CAF Patrice Musepe  ya ziyarci kasar, a dai dai lokacin da ake jita jitar cewa za a dage gudanar da gasar,  saboda dalilan cutar Korona, da ke ci gaba da yaduwa saboda sabon nau’inta na Omicron musamman a nahiyar turai, inda kungiyoyin kwallon kafa suka bayyana cewa, ba za su bar ‘yan wasansu su halarci gasar ba.

Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF, Patrice Motsepe.
Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afirka CAF, Patrice Motsepe. © CafOnline Media
Talla

A kan haka ne Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Isma’ila Abba Tangalashi mai sharhi kan wasannin kwallon kafa da ke Kano a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.