Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Comrade Deji Adeyanju kan cika shekara guda da ENDSARS

Wallafawa ranar:

A Najeriya, an cika shekara daya da zanga-zangar EndSars, wadda babbar manufarta ita ce rushe rundunar ‘yan sanda mai yaki miyagun laifufuka, to sai dai daga bisani tarzomar ta kazance tare da lalata kadarorin gwamnati da na al’umma, yayin da aka ruwaito cewa an samu asarar rayuka. To shekara daya bayan faruwar lamrin, Ahmed Abba ya zanta da Comrade Deji Adeyanju, daya daga cikin wadanda suka shirya wannan zanga-zanga, wanda ya bayyana dalilansu na kaddamar da wannan tarzoma.

Masu zanga-zangar adawa da gwamnatin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin a Legas, ranar 12 ga watan Mayun shekarar 2021.
Masu zanga-zangar adawa da gwamnatin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a birnin a Legas, ranar 12 ga watan Mayun shekarar 2021. REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.