Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zai yi wuya kasashe masu arziki cika alkawarin rage tasirin sauyin yanayi

Wallafawa ranar:

Gabanin taron shugabannin kasashen duniya a kan sauyin yanayi da zai gudana a birnin New York na Amurka, Firaministan Birtaniya Boris Johnson ya bayyana fargabar cewa zai yi wuya a iya tilasta wa kasashe masu hannu da shuni su cika alkawarin da suka yi na bayar da gudunmawar dala miliyan 100 duk shekara domin rage tasirin sauyin yanayi a kasashe masu tasowa.

Sararin samaniyar daya daga cikin biranen kasashe masu arziki a duniya.
Sararin samaniyar daya daga cikin biranen kasashe masu arziki a duniya. Omar TORRES AFP/File
Talla

Kan haka ne Michael Kuduson ya zanta da masanin Muhalli, Dakta Mustapha Karkarna daga jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.