Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Abdulhakeem Garba Funtua kan yadda Taliban ke mamaye biranen Afghanistan

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Afghanistan sun ce mayakan kungiyar Taliban suna gaf da kama birnin Kabul bayan kama garuruwa da yankunan kasar da dama tun bayan janyewar sojojin Amurka da Birtaniya da NATO.

Mayakan kungiyar Taliban bayan kwace iko da birnin Kandahar.
Mayakan kungiyar Taliban bayan kwace iko da birnin Kandahar. - AFP
Talla

Tuni wannan al’amari ya tada hankalin wasu mutanen kasar da kuma kasashen duniya, yayin da ake fargabar barkewar yakin basasa, abinda ya sa kungiyar NATO ta kira taron gaggawa.

Dangane da halin da ake ciki, Bashir Ibrahim idris ya tattauna da Dr Abdulhakeem Garba Funtua na Babbar Kwalejin Fasaha dake kaduna, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.