Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Abbati Bako kan tsawaita wa'adin Guterres

Wallafawa ranar:

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince ba tare da hamayya ba domin bai wa Sakatare Janar Antonio Guterres damar yin wa’adi na biyu domin ci gaba da tunkarar matsalolin da suka addabi duniya musamman rikice-rikicen da ake fama da su. Guterres wanda tsohon Firaministan Portugal ne ya karbi aikin jagorancin majalisar ne a shekarar 2017 daga hannun Ban Ki Moon, Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Dr. Abbati Bako mai sharhi kan siyasar duniya

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres second term
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres second term Fabrice COFFRINI AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.