Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Mainasara Faskari kan ikirarin Buhari na kawo karshen sace dalibai

Wallafawa ranar:

A Najeriya ana ta cece - kuce kan kalaman shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ke tabbatarwa ’yan Najeriya cewa daga satar daliban Makarantar Sakandiren Gwamnati ta ’Yan Mata dake Jangebe  a jihar Zamfara ba za a sake sace dalibai a makarantu ba. Kuma kan haka Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Mainasara Umar Faskari masanin diflomasiyar kasa-da-kasa da tsaro.

Daliban makarantar sakadaren mata na Jangabe na jihar Zamfara a Najeriya su 317 da aka ceto a hannun masu garkuwa da su
Daliban makarantar sakadaren mata na Jangabe na jihar Zamfara a Najeriya su 317 da aka ceto a hannun masu garkuwa da su REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.