Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin cika shekara daya da sarkin Katsinar Maradi yayi da hawa kan karagar mulki

Wallafawa ranar:

Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya maida hankali ne kan cika shekara daya da sabon sarkin Katsinar Maradi,Mai Martaba Ahmad Ali Zaki Maremawa yayi kan karagar mulki. A dai ranar Asabar 5 ga watan Nuwambar shekarar da ta gaba ne aka nada Mai Martaba  Ali Zaki a matsayin Sultan na 2 na Katsinar Maradi.

Mai Martaba Ahmad Ali Zaki Marewa, Sarkin Katsinar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar.
Mai Martaba Ahmad Ali Zaki Marewa, Sarkin Katsinar Maradi da ke Jamhuriyar Nijar. © aminiya
Talla

Shirin ya tabo batun nasarorin da sarkin ya samu a wannan lokaci da yayi yana jagoranci.

Ku danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa....

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.