Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Nadin Sarautar madakin Kanem a jihar Pulato ta Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa wanda a ke tabo mana batutuwa masu alaka da al'adun gargajiya ko bukukuwan al'adu ko masarautun gargajiya a kasar Hausa, a wannan mako ma shirin ya yi duba kan Sarautar Madakin Kanem a jihar Pulato ta Najeriya.

Wasu fadawa a masarautun Hausawa.
Wasu fadawa a masarautun Hausawa. observenigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.