Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin nadin sarautar Dan Iyan yamma a Ibadan Alhaji Abubakar

Wallafawa ranar:

A cikin shirin al'adunmu na gado, za ku ji yadda Garba Aliyu Zaria ya bibiyi nadin sarautar Dan Iyan Yamma Alhaji Abubakar a Ibadan, basaraken da ke matsayin dan asalin kasar Nijar na farko da zai rike mukamin.

Taswirar Najeriya da ke nuna yankin birnin Ibadan na jihar Oyo.
Taswirar Najeriya da ke nuna yankin birnin Ibadan na jihar Oyo. © RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.