Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda harshen hausa ke mamaye kananan yaruka a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan yadda harshen Hausa ke hadiye kananan yaruka tare da mamayar manyan yaruka a Najeriya da sauran kasashen makwabta.

Hausawa sun yi bankwana da wasu sunayensu na gargajiya.
Hausawa sun yi bankwana da wasu sunayensu na gargajiya. Pinterest
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.