Sutura ko kayan sawa, suna daga cikin abubuwan da suka bambanta tsakanin 'Yan adam da dabbobi.Kamar yadda aka sani, al'ummomi dabam dabam, na da irin nau’i ko kalan kayan da suka fi sawa. Da zarar ka ga mutum da irin wannan kaya, zaka fara tunanin cewa dan kabila ko kuma dan yanki kaza ne.
A cikin shirin a'adun mu na gado daga nan Rfi ,Abdoulaye Issa ya duba halin da ake Mallam Bahaushe ke rayuwa a wannan zamani a cikin wannan shiri,kamra dai yada za a ji.
Baya ga al'amarin sutura,Abdoulaye Issa ya jiyo ta bakin mai sana'ar kunun gyade a Jihar Bauchi dake Najeriya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu